Kano

Ƴan bindiga sun sace sakataren ƙaramar hukumar Kibiya.

Wasu ƴanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano tare da sace shi. Shugaban majalisar kansilolin ƙaramar hukumar Hon. Sabo Yusuf Usman ya shaida wa BBC cewa lamari ya faru ne ranar Juma’a da daddare a gidan sakataren da ke garin Dinya. ”Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 1:00 […]

Read more

Gobara ta sake tashi a wata kasuwa a Kano

Wata gobara da ta tashi da asuba ta lalata akalla shaguna 50 a kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose Market da ke unguwar Dakata a Jihar Kano. Shugaban kwamitin kashe gobarar kasuwar, Dauda Haruna Chula, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce gobarar ta fara ne misalin ƙarfe 4 na asubahin ranar Juma’a. Ya bayyana cewa […]

Read more