Cikin Hotuna: Yan Sandan Kano Sun Kama Masu Aikata Laifuka 78 Cikin Kwana 16.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta cafke mutane 78 wadanda ake zargi da aikata laifukan, fashi da mamaki, dillancin mayagun kwayoyi, masu satar Shanu,yan Damfara, Barayi da kuma Yan Daba daga ranar 23 ga watan Afrilu zuwa 9 ga watan Mayu 2025. Kwamishinan yan sandan jihar CP Ibrahim Adamu Bakori , ne ya bayyana hakan […]










