Tag: Kano

Babban Labari

Galadiman Kano Abbas Sunusi Ya Rasu

  Rahotanni na cewa Allah Ya yi wa Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi ya rasuwa bayan fama da jinya. Wata sanarwa da ta fito daga cikin iyalansa ta tabbatar da rasuwar, inda ta ce nan gaba za a bayyana lokacin da za a yi masa jana’iza  Kofar Kudu da ke Gidan Rufma . Galadiman Kano […]

Babban Labari

Jama’a Sun Taimaka Wa Yan Sanda Kama Wanda Ake Zargi Da Jifan Tawagar Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ii

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da cewar al’ummar gari sun taimaka mata wajen kamo Wani matashi mai Nasir Idris, dan Shekaru 35 nazaunin unguwar Kofar Mazugal, bisa zarginsa da jifan tawagar mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sunusi ii, a daidai Yan Mota Kofar Wambai Kano. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano SP Abdullahi […]

Babban Labari

Kotu Ta Umarci Rundunar Yan Sanda Ta Kasa Ta Binciki Abdullahi Abbas Da Fa’izu Alfindiki Kan Zargin Bata Sunan Gwamnan Kano

  Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kasuwar kurmi Kano, ta bai wa mataimakin babban Sufetan ƴan sandan Nijeriya mai kula da shiyya ta ɗaya,  ya binciki shugaban jam’iyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas da kuma tsohon shugaban karamar hukumar Birnin Kano, Faizu Alfindiki, kan zarginsu da  ɓata wa Gwamnan jihar Kano Abba […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai