Tag: Kano

Labarai

Gobara Ta Halaka Mutane 7 Da Lalata Kadarorin N50m A Kano

  Mutane bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da kadarori na sama da Naira miliyan 50 suka salwanta sanadiyyar gobarar a cikin watan Fabrairun 2025 a Jihar Kano. Kakakin hukumar kashe gobara, Saminu Yusif Abdullahi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jihar. Ya ce, a cikin watan Fabrairu, 2025, hukumar kashe gobara ta […]

Babban Labari

Dalilin Da Ya Sanya Rundunar Yan Sandan Kano Ta Karrama Wakilin Muhasa TV & Radio

  Daga: Mubarak Ibrahim Mandawari da Zainab Ibrahim Bagwanje Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta karrama daya daga cikin ma’aikatan tashar MUHASA Telabijin da Radio, Mujahid Wada Guringawa, saboda kwazo da jajircewa da ya ke yi wurin gudanar da ayyukansa tare da bayar da rahotonin rundunar wajen wayar da kan al’umma kan […]

Babban Labari Labarai

“Maslahar Al’umma Gwamnati Ta Duba Kafin Rufe Makarantu Gabanin Azumi.” -Kwamishinan Harkokin Addinai

Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano Honorable Ahmad Tijjani Sani Lawal ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game da rufe makarantu da wasu gwamanatocin Jihohi sukayi gabanin fara azumin watan ramadan. Kwamishinan ya bayyana cewa an ɗauki matakin ne saboda maslahar al’umma, inda ya ƙara da cewa hakan zai bawa Mutane damar yin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000