Gwamnatin ganduje ta miƙa muhimman bayanai ga gwamanatin Abba Gida-Gida
Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr. Abdullahi Baffa Bichi.
Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr. Abdullahi Baffa Bichi.
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa za ta himmatu wajen gyara ma’aikatun gwamnati a wani yunkuri na karfafa tsarin samar da ayyuka masu inganci.
A jiya ne Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa wasu fursunoni 12 da aka tabbatar wa hukuncin kisa afuwa,