Sauya Sheƙa Bayan Cin Moriyar Jam’iyya Butulci Ne — Kwankwaso
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya soki ’yan siyasar da ke sauya sheƙa daga jam’iyyar da a ƙarƙashinta suka samu nasarar lashe zaɓe zuwa wata. Kwankwaso ya bayyana lamarin a matsayin cin moriyar ganga, yana mai cewa hakan babban kuskure ne a siyasance. Sanata Kwankwaso ya bayyana hakan ne a gidansa da ke […]




