Tag: labarai

Labarai

EFCC Ta Cafke Daraktan Kuɗi Ta Hukumar Jiragen Sama, Bilkisu Sani

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashgawa EFCC ta kama Daraktan Kudi ta Hukumar Harkokin Jiragen Sama  Bilkisu Sani tare da wasu jami’An hukumar su uku bisa zargin badakalar kudin hutu har naira biliyan 2. Sauran mutanen uku da aka kama tare da daraktan su ne mataimakin babban daraktan hukumar Hart Benson Fimienye, da mataimakin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000