Ma’aikatar harokokin wajen Najeriya ta ce bata ji daɗin abin da Isra’ila ta yi na kai wa maadanar makaman Iran Hari ba.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Ma’aikatar harokokin wajen Najeriya ta ce bata ji daɗin abin da Isra’ila ta yi na kai wa maadanar makaman Iran Hari ba.
Kasar Burtaniya ta bayyana damuwarta kan tabarbarewar tsaro a Najeriya, inda ta bayyana hakan a matsayin “babban abin tada hankali” da ke faruwa sakamon rikice-rikicen da suka ki ci-suka ki …
Rundunar sojin Nijeriya ta yi bikin ƙaddamar jiragen yaƙi marasa matuƙa da aka ce an ƙera a kasar a karon farko kuma mafi girma a nahiyar Afirka baki ɗaya.
Rundunar ’yan Sandan Najeriya sun ce sun kama mutane 14 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 16 ’yan Arewa a kan titin Uromi zuwa Obajana, a Jihar Edo.
Cutar mashaƙo ko kuma Diphtheria a Turance ta sake yin ajalin mutum ɗaya a Najeriya, kamar yadda rahoton hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ya nuna.
Majalisar Wakilan Najeriya ta ƙaryata zargin da ake mata na karɓar cin hanci domin amincewa da dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana a Jihar Ribas.
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da dokar ta baci, da kuma dakatarwar da shugaba Tinubu ya yi wa gwamanan jihar Ribas Siminalayi Fubara cikin yanayi na kusan na bai daya.
Na tsawon shekaru, Najeriya ta yi ta fama wajen ɗaukar nauyin ɓangaren lafiya. Sai dai ƙasar nan ta gaza cika alƙawarin da ta ɗauka a shekarar 2001 a Abuja a …
Majalisar Ƙoli Ta Addinin Musulunci A Najeriya ta ɗage taron mahaddata Al-Qur’ani da ake yi wa laƙabi da Qur’anic Conference a Turance da za a gudanar a Abuja Saboda yawan …
Kananan Hukumomi 774 na fadin Najeriya na fuskantar barazanar rasa samun kudadensu na wata-wata kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi