Tag: Najeriya

Babban Labari Labarai

Akwai Yiwuwar Samun Yunwa A Najeriya-MDD

kwamitin Abinci a Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargadin cewar akwai yiwuwar samun matsananciyar yunwa a wasu ƙasashe 16 cikin watanni masu zuwa. Hukumomin sun ce yankunan Sudan ta Kudu da Ƙasar Mali da Haiti da yankunan Falasɗinu su ne kan gaba wajen fuskantar wannan matsala. Ƙasashe irin su Najeriya na daga cikin ƙasashen da […]

Babban Labari Labarai

NUJ Ta Ziyarci Tashar MUHASA

A yau Juma’a 18 ga watan Oktoba ƙungiyar yan jarida ta ƙasa reshen jihar Kano ƙarkashin jagorancin Sulaiman Abdullahi Dedere ta kawo ziyara gidan rediyo da talabijin na muhasa domin karfafa alaƙar dake tsakanin su. Shugaban ƙungiyar ya bayynana farin cikinsu su, da kuma maƙasudin kawo ziyarar. Dedere ya kuma yi kira ga yan jarida […]

Babban Labari Labarai

Sanata Barau Ya Jajantawa Al’ummar Jigawa

Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, SP Barau Jibril Maliya ya jajantawa al’ummar Jigawa  bisa haɗarin tankar mai da ta yi sanadiyyar rasuwar mutane sama da 95 a Majiya dake ƙaramar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan Jihar, DSP Shaidue Adam ya tabbatar da faruwar lamarin, inda mutane sama da 95 suka rasu, […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai