Nigeria

Ana Zargin Jika Da Halaka Kakanninsa A Kano

Yanzu haka ana zargin wani matashi mai suna Mutawakilu Ibrahim, dan shekara kusan 30 mazaunin unguwar Kofar Dawanau, ya halaka kakanninsa biyu ta hanyar caka mu su wuka dake jihar Kano. Wani makocin mamatan biyu Malam Mukhtar Harisu ya tabbatarwa da tashar Muhasa TV da Rediyo cewa, lamarin ya faru ne da misalin karfe 9 […]

Read more

Kungiyar Lauyoyi Ta Bukaci Mambobinta Su Yi Taka Tsan-tsan Wajen Yin Amafani Da Fasahar AI

Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya NBA, ta buƙaci mambobinta da su yi taka tsan-tsan wajen amfani da sabuwar fasahar AI wajen samun bayanai domin inganta aiyukansu. Shugaban kungiyar reshen Jihar Kano shiyar Karamar hukumar Ungoggo, Barista Ahmad Abubakar Gwadabe, ne ya bayyana hakan, yayin wani taron wuni guda da kungiyar ta shirya don ilimintar da mambobinta […]

Read more