Shugaba Tinubu Ne Ya Taimaka Wa Godswill Akpabio Wajen Zama Shugaban Majalisa ~ Ali Ndume
Ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar Kudancin Borno, Muhammad Ali Ndume, ya yi karin haske a kan nasarar da Godswill Akpabio ya samu, inda ya ce shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya taimaka masa wajan samun nasarar ɗare kujerar shugabancin majalisar










