Gamayyar kungiyar shugabanni a jihar Ribas sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya nada Sanata Magbys Abe a matsayin daya daga cikin ministocinsa.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Gamayyar kungiyar shugabanni a jihar Ribas sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya nada Sanata Magbys Abe a matsayin daya daga cikin ministocinsa.
Kungiyar Matasan Kudu Maso Yammacin ƙasar nan ta bukaci shugaba Bola Ahmad Tinubu da kada ya naɗa wani tsohon gwamna mukamin minista a gwamnatinsa.
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya buƙaci shugabannin majalisar tarayya da su kawo tsare-tsare waɗanda za su taimaki Shugaba Tinubu ya cika alƙawuran da ya ɗaukarwa ƴan ƙasar …
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da wasu shaidu a gaban kotun sauraron korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja.
Ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar Kudancin Borno, Muhammad Ali Ndume, ya yi karin haske a kan nasarar da Godswill Akpabio ya samu, inda ya ce shugaban ƙasa Bola Ahmed …
Hukumar zabe mai zaman kantan ta kasa ta ta soke sakamakon zaben jahar adamawa tare da gayyatar kwamishinan zaben jahar da kuma wadanda abun yashafa zuwa babban ofishin hukumar dake …
Gwamnatin tarayyar ta zargi dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar Labor, Peter Obi da cin amanar kasa tare da kuma tunzura jama’a bayan ya fadi a zabe.
Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa majiyarmu cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano
PDP Ta Dakatar da Wasu ‘Ya’yan Jam’iyyar Bisa Zargin Yin “Anti-Party”
Kaduna: PDP Ta Gudanar da Zanga-zangar Ƙin Karɓar Sakamakon Zaɓe
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi