Danjuma Goje ya yi fatali da maslaha a Gombe ta Tsakiya

Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Tsakiya, Muhammad Danjuma Goje, ya yi fatali da tsarin maslaha da Jam’iyyar APC ta Jihar Gombe ta bi wajen tsayar da ’yan takara, yana mai cewa matakin ya saɓa da dokokin zaɓe da kuma ƙa’idojin dimokuraɗiyya. Wannan na zuwa ne bayan wani taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar […]

Read more

Gwamnatin Jihar Jigawa ta raba rancen naira miliyan dubu huɗu

Gwamnatin Jihar Jigawa ta raba rancen naira miliyan dubu huɗu a matsayin rancen sayen ababen hawa ga ma’aikatan jiha da na kananan hukumomi cikin shekaru uku da suka gabata. Gwamna Malam Umar Namadi ne ya bayyana hakan yayin jawabi a bikin ranar ma’aikata ta bana, kamar yadda Gidan Rediyon Jihar Jigawa ya rawaito. Ya ce […]

Read more

Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC

Ranar Litinin Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC – Buba Galadima Sakatare a kwamitin amintattu na jam’iyyar NNPP kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana a ranar asabar cewa ranar Litinin Sanata Kwankwaso da Peter Obi za su fice daga jam’iyyar ADC, Buba Galadima ya kara da cewa za kuma […]

Read more

Wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babban titin Calabar

Daliban Jami’ar Kuros Ribas uku da ma’aikaci daya sun rasu a wani mummunan hatsarin motaWani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babban titin Calabar zuwa Itu a jihar Kuros Ribas ya yi sanadiyar mutuwar daliban Jami’ar uku da kuma ma’aikacin jami’ar daya.Hatsarin ya faru ne sa’ilin da wata motar bas kirar coaster da […]

Read more

Ana hasashen yiwuwar rikici tsakanin Amurka da Iran Ana ci gaba da nuna damuwa kan yiwuwar sake barkewar rikici tsakanin Amurka da Iran, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana rashin gamsuwarsa da bukatun da Iran ta gabatar a tattaunawar da ke gudana. Wani babban jami’in soja a Iran ya yi gargadin cewa akwai […]

Read more

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Tsaka-tsaki da ke Wudil a Jihar Kano sun samu nasarar kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki. Wannan gagarumar nasara ta zo daidai da bikin cika shekaru 50 da kafuwar gidan gyaran halin. Jami’in Hulɗa da Jama’a na Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali tA Najeriya […]

Read more

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Sojoji sun harbe wani ɗan bindiga har lahira, bayan gungun ’yan ta’adda sun kai hari da nufin sace wani ɗan kasuwa a rukunin gidajen sojoji na Phase 5 da ke Kurudu a Abuja.  Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:47 na dare a ranar Alhamis, lokacin da ’yan bindigar su […]

Read more