Mujahid Wada Guringawa

Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan Boko Haram 24

Sojojin Najeriya – ƙarƙashin rundunar ‘Operation Hadin Kai’ mai yaƙi da ta’addanci – sun kashe mayaƙan Boko Haram 24 a wani mummunan hari da suka ƙaddamar kan maɓoyarsu a yankin raewa maso gabashin Najeriya. Mataimakin dakartan hulda da jama’a na rundunar, Captain Reuben Kovangiya ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar. Captain […]

Read more

Fursunoni 58 Ne Ke Rubuta Jarrabawar NECO A Kano

Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano   ta   sanar   da   cewa   fursunoni   58   ne   suke   rubuta jarabawar NECO a wannan lokaci. Kakakin hukumar Musbahu Kofar Nasarawa ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa daya fitar . Zamu Dauki Mataki Kan Masu Yada Jita-jitar Fadan Daba A Kano- Yan Sanda Sarkin […]

Read more

NDLEA Ta Kama Iyali Guda Bisa Zargin afarar Kwayoyi

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama wani ɗankasuwa da matarsa da ‘ya’yansa mata biyu da zargin safarar ƙwaya. National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta ce ta kama mutumin mai suna Ajah Johnson Uchenna ne bayan gudanar da bincike da kuma wasun ayyuka kafin hakan. Zama A APC Babban […]

Read more