Mujahid Wada Guringawa

Ƴan bindiga sun sace amarya da ƙawayenta a Sokoto

Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Chacho da ke ƙaramar hukumar Wurno ta Jihar Sokoto, inda suka yi garkuwa da amarya da ƙawayenta da wasu mazauna yankin har mutum 18. Daga cikin waɗanda aka sace, mutane uku ne suka samu damar kuɓuta, lamarin da ya faru kwana ɗaya kafin […]

Read more

Tinubu ya nemi tura ƙarin jakadu 32 zuwa ƙasashen waje

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dattawa sunayen mutum 32 da yake son turawa a matsayin jakadun ƙasar zuwa ƙasashen waje. Wata sanarwa da fadar shugaban ƙasar ta fitar a yau Asabar ta ce shugaban ya nemi majalisar ta gagaggauta tantancewa da amincewa da mutanen. Sunayen sun ƙunshi Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin […]

Read more

ADC ce kawai za ta ceto Najeriya – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya ce jam’iyyar ADC ce kawai za ta iya ceto Najeriya daga halin da take ciki na matsalar tsaro da tattalin arziki. Yayin da yake jawabi a wurin taron ƙaddamar ofishin jam’iyyar a jihar Taraba a ranar Asabar, Atiku ya ce ya shiga jam’iyyun APC da PDP a baya […]

Read more