Labarai

Babban Labari Labarai

Yan Sandan Kano Sun Kama Matashi Bisa Zargin Kashe Saurayin Kanwarsa Da Gora.

Rundunar yan sandan jihar Kano, tabbatar da rasuwar wani matashi mai suna Sulaiman Musa, dan shekaru 25 mazaunin Garin Goda a karamar hukumar Mijinbir, sakamakon kwada masa Gora da yayan budurwarsa mai suna Mansur Umar dan shekaru 25, yayi  lokacin da yaje zance wajen kanwarsa mai suna Fiddausi Umar . Kakakin rundnar yan sandan jihar […]

Babban Labari Labarai Lafiya

KSCHMA Ta Jaddada Kudirin Rage Yawan Mutuwar Kananan Yara A Kano

Hukumar Kula da Tsarin Taimakekeniyar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA) ta sake jaddada kudirinta na ceton rayukan mata da kananan yara ta hanyar kawar da bambancin samun kulawar lafiya, musamman wajen rage yawan mace-macen yara ‘yan kasa da shekara biyar a fadin jihar. Da take jawabi ga manema labarai a birnin Kano, Babbar Sakatariyar KSCHMA, […]

Babban Labari Labarai

Gaskiyar Lamari: Gidan Yarin Goron Dutse.

  Biyo bayan zargin yin lalata da maza a gidan kurkun Goron Dutse Kano, Gidan Telebijin da Radio na Muhasa tare da hadin gwiwar rundunar  kishin Kano wato RKK, sun kai ziyarar ganewa idonsu don binciken abinda ke faruwa. Ziyarar ta kunshi yan jarida da lauyoyi wadanda suka duba dakunan daurarrun da kuma abincin da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai