Yadda kyautar Ballon d’Or ta bar baya da kura a birnin Paris
Kyatar nan ta Ballon d’Or da aka bayar a birnin Paris na kasar Faransa ta bar baya da kura inda ake ganin kamar akwai son zuciya da kin gaskiya. Ita dai wannan kyauta ana bayar da ita ne ga dukkanin danwasan da yafi kokari idan aka yi duba da wasu alkaluma aka dora su a […]










