Bukatunmu kan gyaran dokar zaɓen Najeriya – El-Rufai
Gyara ga dokar zabe na ci gaba da tayar da ƙura a Najeriya, inda yan’adawa suka ce tilas ne majalisar dattawan ƙasar ta amince da amfani da na’ura wajen aika sakamakon zabe nan take ta intanet. Tsohon gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufai kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta ADC, ya ce suna son a amince […]










