Hotunan yadda ake shriye-shiryen fara kamun kifi a Argungu
A yau ne ake shirin gudanar da bikin kamun kifi na Argungu, inda masunta daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashe Afrika za su nuna bajintarsu.
A yau ne ake shirin gudanar da bikin kamun kifi na Argungu, inda masunta daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashe Afrika za su nuna bajintarsu.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya yi kira ga hukumar zaɓe mai zaman kanta da ta gaggauta sake duba ranar da aka tsayar domin gudanar da babban zaɓe na 2027, yana mai cewa lokacin ya yi karo da azumin watan Ramadan. A ranar Juma’a INEC ta sanar cewa za a gudanar da zaɓen shugaban […]
Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne, ɗauke da muggan makamai sun kai hari a ƙauyen Magaje, cikin ƙaramar hukumar Rimi ta Jihar Katsina kuma sun saci dabbobi da dama suka tsere daga garin kafin isowar ’yan sanda. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a 13 ga Fabrairu, 2026 da misalin ƙarfe 02:00 […]
Hukumar tsaron ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar ceto wani yaro mai shekaru biyar, mai suna Muhammad Haruna, daga hannun masu garkuwa da mutane a Kauyen Danzaki, karamar hukumar Gezawa. An gudanar da aikin ceton ne da misalin ƙarfe 7:40 na yamma ranar Alhamis, bayan an sami rahoton cewa an sace yaron kuma masu […]
Manyan mutane sun hallara a Abuja, a ranar Juma’a, domin tunawa da cika shekaru 50 da kisan tsohon Shugaban ƙasa, Janar Murtala Muhammed. An kashe marigayi Janar ne tare da wasu muƙarrabansa, a wani yunƙurin juyin mulki da bai yi nasara ba a Legas, ranar 13 ga Fabrairu, 1976. Jami’an rundunar sojin Najeriya sun yi […]
An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa a Jihar Gombe, sa’o’i kaɗan kafin ƙaddamar da shirin ‘Ranar Ba Da Gudunmawar Jini’ wanda aka shirya gudanarwa a ranar Asabar. Majiyoyi daga Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Gombe sun bayyana cewa, daga cikin mutanen huɗun da ake zargin har da […]
Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ta yanke wa jarumar fina-finan Kannywood Samha M Inuwa hukuncin ɗaurin wata shida saboda samunta da laifin wulakanta naira. Makonni biyu da suka gabata ne jami’an hukumar EFCC, mai yaƙi da almundahanar kuɗi a Najeriya ta suka kama jarumar bayan ɓullar wani bidiyo da a ciki take face […]
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya Inec ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na zaɓen fidda gwani na jam’iyyun siyasa da yakin neman zaɓe, da rajistar masu zaɓe. Hukumar ta ce za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar tarayya ranar […]
Hukumar leƙen asirin Ukraine, UDI ta bayyana cewa ta gano wasu ƴan Najeriya biyu da aka kashe a matsayin sojojin hayar Rasha a yayin farmakin da suka kai yankin Luhansk. Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar jiya tare da hotunan mutanen, inda ta nuna su kafin mutuwarsu da kuma […]
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, ya bayyana cewa hukumar EFCC ta aika masa da takardar gayyata zuwa ofishinta, kuma ya amince zai je. Ya bayyana haka ne a wata hira da BBC inda ya ce “Efcc sun rubuto min takadar gayyata zuwa ofishinsu, kuma na amsa musu zan je ranar Litinin mai zuwa” Wannan […]