Labarai

Babban Labari

Kotu ta yanke wa wanda ya bai wa ɗan Adai-daita sahu guba a Kunu, ya sace masa Babur, hukuncin ɗauri da biyan tara a Kano

Kotun Majistiri mai lamba 44 da ke Normansland a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shariʼa, Alhaji Isa Alhaji, ta yanke wa Abdullahi Isah hukunci kan bai wa wani ɗan adaidaita sahu guba a kunun aya, sannan ya sace masa babur ɗin sa. Tunda fari rundunar ’yan sanda ce ta gurfanar da wanda aka yanke wa hukuncin […]

Babban Labari

Iran da Amurka sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

Gwamnatin Iran ta bayyana amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta na makonni biyu a yayin da ake sa ran fara tattaunawar sulhu ranar Juma’a a ƙasar Pakistan. Iran ta kuma sanar da amincewar ta buɗe Mashigar Hormuz gaba ɗaya ne bayan da Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da dakatar da kai mata hare-hare na […]

Babban Labari

Dan Sarkin Daura ya fito takarar dan Majalisar Wakilai

Muhammad Daha, ɗa ga Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Tarayya mai wakiltar Baure/Zango a zaɓen 2027. Daha, wanda ke rike da sarautar Danburam na Daura, ya ce matakin ya biyo bayan kiraye-kiraye  daga al’ummarsa da ke son ya wakilce su a Majalisar Tarayya. “Ina […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000