NBC Ta Ci Tarar Channels TV Maƙudan Kuɗaɗe Kan Saɓa Doka
Hukumar kula da gidajen rediyo da talbijin ta Najeriya (NBC) ta ci tarar gidan talbijin ɗin Channels, naira miliyan biyar saboda saɓa doƙar yaɗa labarai a wata hira da ya yi da mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na Labour Party a zaɓen da ya gabata.










