Shugaba Tinubu Ya Ayyana Sunayen Mutane 3 a Matsayin Hadimansa
Ana sa ran cewa shugaban ƙasar zai kammala naɗe-naɗensa ne cikin kwanaki 60 kamar yadda kundin tsarin mulki ya tanada wanda ya haɗa da muƙaman da ke buƙatar sahalewar majalisun ƙasar nan.










