Jami’an ICPC sun bincika gidan El-Rufai da ke Abuja
Jami’an Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya ICPC sun binciki gidan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Abuja a ranar Alhamis. Mai bai wa tsohon gwamnan shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ne ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwar da ya fitar a shafinsa na X. A […]