Labarai

ACF Ta Yi Allah-Wadai Da Rushe Kasuwar Alaba Rago

Kungiyar Dattawan Arewacin Nijeriya (ACF) ta bayyana matuƙar damuwarta kan rushe kasuwar Alaba Rago mai ɗimbin tarihi a Legas, inda ta bayyana hakan a matsayin babban koma baya ga dubban ’yan kasuwa. A cikin wata sanarwa ɗauke da sa hannun sakataren yaɗa labaranta na ƙasa, Farfesa T. A. Muhammad-Baba, Ƙungiyar ta bayyana cewa duk da cewa […]

Read more

Gwamnan Kebbi Ya Naɗa Sabon Sarkin Zuru

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya amince da nadin Alhaji Sanusi Mika’ilu a matsayin sabon sarkin Zuru. Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran gwamnan, Ahmed Idris ya fitar ya ce gwamnan ya amince da naɗin ne sakamakon shawarar kwamitin zaɓen sabon sarkin. Yan Sandan Kano Sun Kama Masu Koyar Da Daba A Shafukan Sada […]

Read more

An Kashe Mutane 3 A Faɗan Kungiyoyin Asiri A Legas

Aƙalla mutum uku ne sun rasu, yayin da wani ɗan sanda ya ji rauni a wani rikicin ƙungiyoyin asiri da ya auku a kasuwar Owode Onirin da ke Jihar Legas. Rundunar ’yan sandan jihar, ta bayyana cewa tana neman Abiodun Ariori, Shugaban Kamfanin Golden Venture Limited, bisa zarginsa da hannu a rikicin. Shaidu sun ce […]

Read more