Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta raba ₦13,353,589.45 ga iyalan jami’anta da suka rasu.
Rundunar ƴan sandan Jihar Katsina ta raba Naira miliyan goma sha uku da dubu ɗari 353 da 589 da kobo 45 (₦13,353,589.45) ga iyalan jami’an da suka rasu, a bakin aiki a matsayin wani ɓangare na bikin ranar ƴan sandan Nijeriya ta shekarar 2026. Wannan na ƙunshe a cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ƴan […]