Kotun ƙoli ta sanya ranar sauraron ɗaukaka ƙara kan rikicin PDP
Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya ranar 22 ga watan Afrilu domin sauraron daukaka kara da ta samo asali daga rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar PDP. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa ƙararrakin sun fito ne daga wani ɓangare na jam’iyyar karkashin jagorancin tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Tanimu Turaki, wanda ke ƙalubalantar hukuncin kotun […]