Gwamnatin Katsina ta ce jami’a su kwantar da hankalinsu, yayin da ‘yan bindiga suka nemi shanu 700 da Tumaki 1,000.
Fargaba ta mamaye jihar Katsina yayin da ‘yan bindiga suka bukaci a ba su shanu dari bakwai (700) da tumaki dubu (1,000) daga wasu al’umma, tare da bayar da wa’adin kwanaki shida, lamarin da ya tilasta wa mazauna yankunan tserewa Mazauna wasu kauyuka a Karamar Hukumar Kankia ta Jihar Katsina sun shiga cikin tsananin […]