Gwamnati Ta Rage Harajin Shigo Da Abinci Da Magunguna Da Motoci
Gwamnatin Tarayya ta rage harajin shigo da kayan abinci da magunguna da motoci da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje. Gwamnatin ta kuma soke biyan harajin shigo da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje, bayan ta amince da aiwatar da sabbin manufofin kudi na shekarar 2026, wadanda suka kunshi sauye-sauyen haraji masu muhimmanci. A cikin wata takarda […]







