Tag: Kano

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Kashe Yan Bindiga 19 A Kano

Dakarun Rundunar Sojin Najeriya sun daƙile wani harin ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Shanono da ke Jihar Kano, inda suka yi nasarar hallaka 19 daga cikin ’yan ta’addan. Bayanai sun ce sojojin ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Operation MESA sun fafata da ‘yan bindigar ne da yammacin ranar Asabar bayan samun bayanan sirri kan motsinsu […]

Babban Labari Labarai

Kwamishinan Yan sandan Kano Ibrahim Bakori Ya Ce Sun Fara Bincike Don Gano Abinda Ya Halaka Kwamandan Yaki Da Kwacen Waya.

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce tuni ya bayar da Umarnin gudanar da cikakken bincike, kan abinda ya yi sanadiyar mutuwar Kwamandan yaki da fadan daba da kwacen waya, Inuwa Salisu Sharada. CP Bakori ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da Wakilin mu, Mujahid Wada, a shelkwatar rundunar dake […]

Babban Labari Labarai

ASUU Reshen Jami’ar Wudil Sun Koka Da Rashin Tafiyar Da Harkokin Makarantar Kan Doka.

Kungiyar malaman jami’ar kimiya da fasaha ta Wudil,  ASUU, dake jihar Kano, sun koka kan rashin iya tafiyar da shugabancin makarantar, da kuma sauran abubuwa muhimmai da ake gudanar da su, ba bisa doron doka ba. Shugaban kungiyar malaman jami’ar ASUU dake garin Wudil, Dakta Aliyu Yusuf Ahmad, ne ya bayyana hakan bayan wani taro […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bayar Da Umarnin Binciko Musabbin Mutuwar Kwamandan Yaki Da Kwacen Waya

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin ɗaukar mataki akan duk wanda aka samu da laifi kan sanadiyyar rasuwar kwamandan rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da kuma daƙile shaye-shayen kayan maye ta Anti-Phone Snaching ta jihar Kano, Inuwa Salisu Sharaɗa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin […]

Babban Labari Labarai

Rikicin Shugabanci:- Gwamnatin Kano Ta Rushe Shugabancin Hukumar Kare Hakkin Masu Siyan Kayayyaki

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusif, ya rushe shugabancin hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta Jihar wato (Consumer Protection Council) dukkan su saboda ricikin shugabanci . Sakataren gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Umar Faruk Ibrahim, ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran sa ya fitar, inda ya ce […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai