NDLEA Ta Kama Mutane 230 Da Zargin Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya a jihar Kano ta ce ta kama aƙalla mutum ɗari biyu da talatin da ake zargi da laifukan da ke da alaƙa da ƙwayoyi, tare da ƙwace muggan ƙwayoyi masu tarin yawa. Shugaban hukumar a Kano, Abubakar Ahmed ne ya sanar da ci gaban a yayin […]









