Kwamishinan ƴan sandan Kano, CP I.A. Bakori ya gargaɗi dakarunsa su guji shiga harkokin siyasa.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya gargaɗi jami’an rundunar da su guji shiga harkokin siyasa ko nuna goyon baya ga kowace jam’iyya, tare da mayar da hankali kan kare rayuka da dukiyoyin al’umma. CP Bakori ya yi wannan gargaɗi ne yayin ganawarsa da jami’an Area Command ta Tarauni, a ci gaba […]










