Wani sanata daga Kano ya raba wa dalibai 200 tallafin kudin makaranta
Ya zuwa yanzu dai rahotanni sun nuna cewa, ‘yan majalisun tarayya na Bichi da Dambatta/Makoda da Wudil/Garko ne suke kan gaba wajen biya wa daliban yankinsu kudin makaranta bayan ƙarin kudin makaranta da jami’o’i suka yi.










