Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kammala tantance masu neman shiga aikin ɗan sanda
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kammala aikin tantance masu neman shiga aikin ƴan sanda cikin kwanciyar hankali da lumana a jiya Asabar, 18 ga watan Afrilu, 2026, wanda ya gudana a wajen shakatawa na manyan jami’an yan sanda Police Officers’ Mess dake Bompai. Aikin tantancewar wanda aka fara tun daga ranar 9 ga Maris […]










