Za mu cigaba da gurgunta al’amuran yau-da-kullum a Najeriya ~ NLC
Ma’aikata daga kowane ɓangare a ƙasar nan a ciki har ma’aikatan wutar lantarki da na kiwon lafiya sun fara yajin aikin gargaɗi saboda raɗadin tsadar rayuwar da cire tallafin man fetur ya haifar.










