Nigeria

Jam’iyyar NDC na gudanar da babban taronta na ƙasa

Jam’iyyar hamayyar ta NDC a Najeriya na gudanar da babban taronta na ƙasa domin zaɓen sabbin shugabanninta. Matakin na zuwa ne mako guda bayan da manyan jiga-jigan siyasar ƙasar biyu, Peter Obi da Kwankwaso suka sanar da komawa cikinta. Ɗaruruwan magoya bayan jam’iyyar ne suka taru a harabar wurin gudanar da taron a Abuja. Akwai […]

Read more

Saudiyya Ta Ba Ɗaliban Najeriya 50 Guraben Karatu A Fannin Man Fetur Da Ma’adinai

Masarautar Saudiyya ta ba wa ɗaliban Najeriya 50 guraben karatu cikakku a fannonin albarkatun man fetur da ma’adinai. Jakadan Saudiyya a Najeriya, Yousef Bin Mohammed Al-Balawi, ya bayyana cewa shirin guraben karatun ya haɗa da kuɗin makaranta, tikitin tafiya, masauki da kuma alawus na wata-wata a Jami’ar  Man Fetur da Ma’adinai ta Sarki Fahd. Jakada […]

Read more

Sojojin sun fara binciken harin bam a kasuwar Jilli

Aƙalla mutane kusan 200 ake fargabar sun mutu bayan jiragen soji sun kai hari kan kasuwar a garin Jilli da ke kan iyakar jihohin Borno da Yobe a ƙarshen mako. Jiragen kai harin ne a yayin wani samamen soja da ke niyyar kai hari kan waɗanda ake zargin ’yan Boko Haram ne a yankin. Mazauna […]

Read more

‎Gwamnatin Katsina ta ce jami’a su kwantar da hankalinsu, yayin da ‘yan bindiga suka nemi shanu 700 da Tumaki 1,000.

Fargaba ta mamaye jihar Katsina yayin da ‘yan bindiga suka bukaci a ba su shanu dari bakwai (700) da tumaki dubu (1,000) daga wasu al’umma, tare da bayar da wa’adin kwanaki shida, lamarin da ya tilasta wa mazauna yankunan tserewa ‎ ‎Mazauna wasu kauyuka a Karamar Hukumar Kankia ta Jihar Katsina sun shiga cikin tsananin […]

Read more