Wata kotun Majistare da ke zamanta a unguwar Nomansland a Kano ta tura wani matashin dan TikTok din nan da ya yi kaurin suna wajen tare titi yana wanka a …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Wata kotun Majistare da ke zamanta a unguwar Nomansland a Kano ta tura wani matashin dan TikTok din nan da ya yi kaurin suna wajen tare titi yana wanka a …
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano, tare da hadin gwiwar NEXA, sun shirya taron horas wa na wuni biyu ga wadanda suke yada manufofi da aiyukan gwamnan Kano, Alhaji Abba …
Da safiyar jiya Laraba ne dai aka ga jarumar tiktok Rahama Sa’idu na bayyana cewa an karya mata allon da ke gaban shagonta, kuma ta sha alwashin sai an biyata.
Kotun shari’ar Muslunci da ke zaman ta a Sharaɗa Hisbah a Kano, ƙarkashin mai Shari’a Tamim Sani Tamim Hausawa, ta sake aike wa da ƴar TikTok ɗin nan Ruƙayya …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wata Matashiya mai suna Rukayya Ibrahim, wacce akafi sani da Ummin Mama, bisa zargin ta da yaɗa hotunan tsaraicin a dandalin TikTok. …
Dan Tiktok Emmanuel Nabugodi ya bayyana ne a gaban kotu a ranar litinin, bayan ya amsa laifinsa a makon da ya gabata kan wasu tuhume-tuhume guda huɗu da suka haɗa …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi