Iran ta zargi Amurka da hana jami’an tawagar ƙwallon ƙafarta shiga ƙasar
Iran ta zargi Amurka da hana wasu muhimman jami’an tawagar ƙwallon ƙafarta shiga ƙasar, bayan ta amince wa ‘yan wasan da wasu ma’aikatan tawagar bizar halartar Gasar Kofin Duniya ta 2026. Iran ta ce an ƙi bai wa da dama daga cikin jami’an gudanarwa da masu ba da shawara biza, lamarin da ofishin jakadancinta da […]








