Tag: Zamfara

Babban Labari Labarai

Sojoji sun kashe ƙasurgumin ɗan ta’adda Gwaska Ɗanƙarami

Sojojin Najeriya sun halaka ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska Ɗanƙarami tare da wasu ’yan ta’adda da dama a Jihar Zamfara. Sojojin rundunar Operation Fansan Yamma sun aika ’yan ta’addan lahira ne a yayin musayar a wata maɓoyar da ’yan bindiga sama da 100 suka taru da nufin ƙaddamar da hare-hare a kama fararen hula da jami’an […]

Babban Labari Labarai

Gobara ta ƙone dukiyar N15m a Gusau

Gobara ta ƙone dukiya ta kimanin Naira miliyan 15 wadda ta tashi a wata ma’adanar kayan ado da ke unguwar Barakallahu a birnin Gusau na Jihar Zamfara. Wani ganau, Sambo Balarabe, ya ce gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 8 na dare, bayan wani direban babur da ke wucewa ya hango hayaƙi na tashi […]

Babban Labari Labarai

Kotu Ta Tsige Dan Majalisar Da Ya Sauya Sheka Zuwa APC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisar wakilai, Abubakar Gummi daga kujerarsa saboda sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Gummi yana wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta Jihar Zamfara a majalisar wakilai. Mai shari’a Obiora Egwuatu ne, ya yanke hukuncin, inda ya umarci kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, da ya daina amincewa da […]

Babban Labari Labarai

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutane 7 A jihar Zamfara

Rahotanni na nuna cewa cutar kwalara ta barke a wasu kananan hukumomin jihar Zamfara inda zuwa yanzu ta hallaka aƙalla mutum bakwai a ƙananan hukumomin Gumi da Bukkuyum. Hukumomin sun ce kusan mutum 200 cutar ta kwantar a asibitin kananan hukumomin biyu, tare da gargadin cewa adadin na iya karuwa. Hon Sulaiman Abubakar Gumi wanda […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000