Bam Ya Sake Tashi A Zamfara Cikin Sati Guda A Karo Na 3
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a wasu wurare a gundumar Dansadau da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a wasu wurare a gundumar Dansadau da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce kungiyar ‘yan ta’addar Lakurawa ne suka tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu na gundumar Dansadau a karamar hukumar Maru.
Jami’an ‘yan sandan Najeriya a jihar Zamfara sun kama wani ɗan ƙasar Aljariya bisa zargin safarar manyan makamai. Bincike ya nuna wanda ake zargin ya jima yana safarar makamai a Jihohin Arewacin Najeriya. Kwamishinan ’Yan Sandan jihar Zamfara, Mohammed Dalijan ne ya bayyana kama mutumin a Gusau, a ranar Talata. Ya ce ’yan sanda sun […]
Gwamnan jihar Zamfara, Sauda Lawal Dare, ya umarci jami’an tsaro da su ɗauki tsattsauran mataki kan masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba.
Gwamnatin jihar ta ce matakin na daya daga cikin sauye-sauyen da ta fara yi na gyara yadda Matawalle ya yi wuju-wuju da dukiyar jihar.
Rohotanni sun tabbatar da cewa an gano tare da kwashe motocin alfarma a yayin samamen a gidan tsohon Gwamnan dake rukunin gidajen alfarma na GRA a jiya juma’a.