Kwamishinan ƴan sandan Kano CP Ibrahim Bakori ya gargaɗi masu cin zarafin mutane a shafukan sada zumunta.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa aikin tsaro da al’umma ya taka muhimmiyar rawa wajen inganta tsaro da zaman lafiya jihar. CP Bakori, ya bayyana hakan ne a ci gaba da bikin ranar ƴan sandan Nijeriya ta shekarar 2026, tare da yin aiyukan hidimtawa al’umma a sassa dabam-daban na jihar. […]