Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa

Muna kashe N150m duk wata kan samar da ruwa —Gwamnan Gombe

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Yan Sanda Sun Fara Binciken Kisan Gillar Da Aka Yiwa Matar Aure A Kano

Mujahid Wada GuringawaApril 7, 20250

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta ce ta fara gudanar da bincike kan zargin kisan gillar da aka yi wa wata matar aure mai suna, Ruma Sha’aibu yar shekaru 24, a yankin unguwar Alhamis – Farawa karamar hukumar Kumbotso ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar da faruwar […]

Read more

Zanga-zangar Adawa Da Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Barke A Abuja Da Legas

Muhammad Auwal SuleimanApril 7, 20250

Rahotanni daga babban birnin tarayar Najeriya Abuja da Legas ba cewa zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ɓarke a manyan titunan biranen

Read more

‘Yan Sandan Najeriya Sun Janye Gayyatar Sarki Muhammadu Sunusi II

Muhammad Auwal SuleimanApril 6, 20250

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano na 16 Malam Muhammadu Sunusi II. 

Read more

Akwai Yuwuwar Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Shirin Yi Wa Kasa Hidima NYSC Shekaru 2

Mujahid Wada GuringawaApril 5, 20250

Daga: Safiyanu Haruna Kutama Ministan ilimi na Najeriya, Olatunji Alausa ya yi kira da a faɗaɗa shirin yi wa ƙasa hidima, NYSC daga shekara ɗaya zuwa shekara biyu. Mista Alausa ya bayyana haka ne lokacin da ya kai wa babban daraktan hukumar, Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ziyara a ofishinsa ranar Juma’a. Haka kuma ministan ya […]

Read more

Me Yasa Rundunar Yan Sandan Nijeriya Ta Gayyaci Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II?

Mujahid Wada GuringawaApril 5, 20250

Rundunar yan sandan Nijeriya ta gayyaci Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II, don amsa wasu tambayoyi kan wani lamari da ya faru a lokacin bikin Sallah a Kano. Idan ba a manta ba a ranar 28 ga watan Maris 2025 , Muhasatvr.ng ta ruwaito mu ku cewa hukumomin tsaron jihar Kano, sun sanar da […]

Read more

An Yi Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno Alh. Muh’d Kagu 

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20250

Allah ya yi wa tsohon Sakataten gwamnatin jihar Borno Marigayi Alhaji Mohammed Kagu Alibe rasuwa da safiyar yau Asabar a asibitin koyarwar Jami’ar Maiduguri. 

Read more

Jihar Bauchi Ta Samu Tallafin Riga-kafin Cutar Folio Daga UNICEF

Zubaidah Abubakar AhmadApril 5, 20250

Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya (UNICEF) ya ba da tallafin maganin rigakafin foliyo na ɗigawa a baki guda miliyan biyu da rabi 2.5 a jihar Bauchi. Babban jami’in UNICEF da ke Bauchi, Nuzhat Rafique, ce ta miƙa waɗannan magunguna da aka ajiye su a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) […]

Read more

Kotu Ta Dakatar Da Gangamin Magoya Bayan Wike A Bayelsa

Mujahid Wada GuringawaApril 5, 20250

Wata babbar kotu a jihar Bayelsa ta dakatar da magoya bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike daga shirya gangamin siyasa da suke shirin yi a jihar. Kotun ta ce a dakata da gudanar da taron har sai ta saurara tare da yanke hukunci. Asali dai an shirya gudanar da taron ne a birnin Yenagoa a ranar […]

Read more

Kalaman Da Wani Limami Ya Furta Kan Dokta Idris Dutsen Tanshi Sun Haifar Da Rudani

Mujahid Wada GuringawaApril 5, 20250

Kwamishinan ƴansandan jihar Bauchi a Najeriya, Sani-Omolori Aliyu ya yi kira ga ƴan jihar da su kwantar da hankalinsu kan hargitsin da aka samu a wani masallaicin jihar kan batun marigayi Sheikh Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi. A wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Ahmed Mohammed Wakil ya fitar, ya ce, “a ranar 4 ga Afriku […]

Read more

Yadda Mele Kyari Ya Miƙa Shugabancin NNPCL Ga Bayo Ojulari

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20250

Sabon Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPCL Bayo Ojulari ya karbi aiki daga hannun tsohon Shugaban Malam Mele kolo kyari a ofishin kamfanin dake Abuja.

Read more

Posts navigation

1 … 122 … 263
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama