An Gurfanar Da Matasa Kan Zargin Haurawa Gidajen Jama’a A Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa hudu a gaban kotun majistiri mai lamba 43, dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai shari’a Kabiru Sallau, bisa zarginsu da aikata laifuka hudu.