Iran ta buɗe mashigar Hormuz ga dukkanin jirage
Gwamnatin Iran ta sanar da buɗe mashigar Hormuz ga dukkan jiragen kasuwanci domin su rika wucewa har zuwa ƙarshen tsagaita wutar da aka cimma. Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araqchi, ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafukan sada zumunta, inda ya ce: “A cikin tsarin tsagaita wuta a Lebanon, an […]