Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Yadda Najeriya ke ƙoƙarin rage neman taimakon tsaro daga Amurka

adminFebruary 20, 20260

Ziyarar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya kai birnin Brussels a wannan mako ta nuna wani sabon yunƙuri na Gwamnatin Tarayya wajen faɗaɗa abokan hulɗarta a fannin tsaro, domin rage dogaro da Amurka kaɗai. Najeriya, ƙasar da ta fi kowacce yawan jama’a a Afirka, na fuskantar ƙalubalen tsaro da […]

Read more

Jami’an ICPC sun bincika gidan El-Rufai da ke Abuja

adminFebruary 20, 20260

Jami’an Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya ICPC sun binciki gidan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Abuja a ranar Alhamis. Mai bai wa tsohon gwamnan shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ne ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwar da ya fitar a shafinsa na X. A […]

Read more

Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi Ya rage lokacin aikin ga ma’aikata Saboda azumi

adminFebruary 19, 20260

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a lokacin azumin watan Ramadan. ‎ ‎Gidan Rediyon Jihar Jigawa ya rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da Shugaban Ma’aikatan Jihar, Muhammad K Dagaceri, ya sanyawa hannu a ranar Laraba 18 ga Fabrairu 2026. ‎ ‎Sanarwar ta ce bisa sabon […]

Read more

Ramadan: Zulum ya ƙaddamar da tallafin kayan abinci ga magidanta 300,000

adminFebruary 19, 20260

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ƙaddamar da tallafin rabon kayan abinci na Ramadan ga magidanta 300,000 a faɗin ƙananan hukumomi 27 da ke jihar. Rabon abincin an ƙaddamar da shi ne a filin wasa na Ramat Square da ke babban birnin jihar Maiduguri, an tsara shi ne don rage wahalhalun tattalin arziki da […]

Read more

Hisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a Kano

adminFebruary 19, 20260

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce jami’anta sun kama wasu mutum tara Musulmai a jiya Laraba a take ranar farko ta azumin watan Ramadan saboda an gan su suna cin abinci da tsakar rana. Jihar Kano na da yawan Musulmai, inda tsarin shari’ar Musulunci ke aiki tare da dokokin ƙasa na yau da kullum. […]

Read more

Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafi

adminFebruary 19, 20260

Gwamnatin Jihar Kano ta fara aikin tantancewa tare da ɗaukar bayanan ’yan kasuwar da gobarar kasuwar Singer ta shafa domin tsara yadda za a bi matakan ba su tallafi. Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta tashi ne da yammacin ranar Asabar inda ta ƙone shaguna da tebura fiye da 1,500, lamarin da ya jawo asarar […]

Read more

Hukumar NOA ta bayyana damuwarta kan masu boye kayan abinci a watan Ramadan.

adminFebruary 19, 20260

Babban Daraktan Hukumar wayar da kan ƴan Najeriya wato National Orientation Agency (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya gargaɗi ga ƴan kasuwa, a faɗin ƙasar nan da su guji ɓoye kayan masarufi ko ƙara farashi ta hanyar  don cin kazamar riba a wannan wata na ramadana. Mallam Issa-Onilu ya nuna damuwa kan rahotannin  cewa wasu ƴan […]

Read more

Neman mu miƙa wuya ga shirin zaman lafiya na Trump ba daidai ba ne – Zelensky

adminFebruary 18, 20260

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya ce nanata cewa kasarsa ta mika wuya ga batun zaman lafiya da Donald Trump, ke yi ba daidai ba ne. Mr Zelensky, ya shaida wa wata kafar yada labarai cewa yana fatan dai duk dabara ce hakan da Trump din ke yi. A baya bayannan sau biyu shugaban na Amurka […]

Read more

Wane horo sojojin Najeriya za su samu daga dakarun Amurka?

adminFebruary 18, 20260

Karo biyu a cikin wannan wata na Fabarairun 2026 aka tabbatar da isar dakarun Amurka a Najeriya. A farkon watan ne shugaban dakarun Amurka da ke a nahiyar Afirka (Africom), Dagvin Anderson ya tabbatar da cewa Amurka ta tura wata kwarya-kwaryar tawagar sojin Amurka zuwa Najeriya. Sai kuma ga shi a ranar Litinin shalkwatar tsaro […]

Read more

Gwamnatin Nijeriya zata bude ofishin hukumar kashe gobara a kasuwar Singa.

adminFebruary 18, 20260

Hukumar kashe gobara ta Nijeriya, ta ce har yanzu tana gudanar da bincike kan abunda ya janyo tashin gobara sau biyu a kasuwar Singa dake jihar Kano. Shugaban hukumar na ƙasa, Dakta Olumode Samuel Adeyemi, ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da manema labarai a birnin Kano.Dakta Olumode Samuel, ya ce shugaban ƙasa, Bola Ahmad […]

Read more

Posts navigation

1 … 37 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama