Kamfanin Tianneng ya ƙaddamar da sabbin babura masu kafa biyu da masu kafa uku, waɗanda ke amfani da wutar lantarki, a wani biki da ya gudana a nan Kano.

Kamfanin Tianneng ya ƙaddamar da sabbin babura masu kafa biyu da masu kafa uku, waɗanda ke amfani da wutar lantarki, a wani biki da ya gudana a nan Kano. Taron ƙaddamar ya samu halartar manyan ’yan kasuwa da masu ruwa da tsaki a harkokin kasuwanci a jihar Kano, ciki har da Alhaji Sabiu Bako da […]

Read more

An gano ƙoƙon kai da ƙasusuwan mutum 28 a Abia

Ƴansanda a Najeriya sun ce suna gudanar da bincike kan aƙalla mutum 28 da aka gano ƙoƙon kansu da ƙasusuwansu daga wasu sansanonin miyagu a dazuka da ke jihar Abia a kudu maso gabashin ƙasar. An gano gawarwakin ne yayin wani samame da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Abia ta gudanar a yankin Isuochi na karamar […]

Read more

Atiku ya naɗa El-Rufai cikin mambobin kwamitin yaƙin zaɓensa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya amince da kafa kwamitin yakin neman zabensa na shugaban kasa, wanda zai kasance ƙarƙashin jagorancin Kashim Ibrahim-Imam sai Nasir El-Rufai a matsayin mataimakinsa. Naɗin na zuwa ne yayin da El-Rufai ke tsare a hannun hukumomi bisa tuhume-tuhumen da gwamnati ke yi masa. Daraktan yaɗa labarai […]

Read more