‘Yan Sandan Najeriya Sun Janye Gayyatar Sarki Muhammadu Sunusi II
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano na 16 Malam Muhammadu Sunusi II.
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano na 16 Malam Muhammadu Sunusi II.
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Ministan ilimi na Najeriya, Olatunji Alausa ya yi kira da a faɗaɗa shirin yi wa ƙasa hidima, NYSC daga shekara ɗaya zuwa shekara biyu. Mista Alausa ya bayyana haka ne lokacin da ya kai wa babban daraktan hukumar, Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ziyara a ofishinsa ranar Juma’a. Haka kuma ministan ya […]
Rundunar yan sandan Nijeriya ta gayyaci Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II, don amsa wasu tambayoyi kan wani lamari da ya faru a lokacin bikin Sallah a Kano. Idan ba a manta ba a ranar 28 ga watan Maris 2025 , Muhasatvr.ng ta ruwaito mu ku cewa hukumomin tsaron jihar Kano, sun sanar da […]
Allah ya yi wa tsohon Sakataten gwamnatin jihar Borno Marigayi Alhaji Mohammed Kagu Alibe rasuwa da safiyar yau Asabar a asibitin koyarwar Jami’ar Maiduguri.
Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya (UNICEF) ya ba da tallafin maganin rigakafin foliyo na ɗigawa a baki guda miliyan biyu da rabi 2.5 a jihar Bauchi. Babban jami’in UNICEF da ke Bauchi, Nuzhat Rafique, ce ta miƙa waɗannan magunguna da aka ajiye su a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) […]
Wata babbar kotu a jihar Bayelsa ta dakatar da magoya bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike daga shirya gangamin siyasa da suke shirin yi a jihar. Kotun ta ce a dakata da gudanar da taron har sai ta saurara tare da yanke hukunci. Asali dai an shirya gudanar da taron ne a birnin Yenagoa a ranar […]
Kwamishinan ƴansandan jihar Bauchi a Najeriya, Sani-Omolori Aliyu ya yi kira ga ƴan jihar da su kwantar da hankalinsu kan hargitsin da aka samu a wani masallaicin jihar kan batun marigayi Sheikh Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi. A wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Ahmed Mohammed Wakil ya fitar, ya ce, “a ranar 4 ga Afriku […]
Sabon Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPCL Bayo Ojulari ya karbi aiki daga hannun tsohon Shugaban Malam Mele kolo kyari a ofishin kamfanin dake Abuja.
Rundunar sojin Nijeriya ta yi bikin ƙaddamar jiragen yaƙi marasa matuƙa da aka ce an ƙera a kasar a karon farko kuma mafi girma a nahiyar Afirka baki ɗaya.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Juma’a, ta haramta wa dakatacciyar sanatar Kogi ta tsakiya Natasha Akpoti-Uduaghan da Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio yin hira da ‘yan jarida tun da ’yar majalisar ta shigar da ƙara kotu.