Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Ƙasar Nijar: Ana Cigaba da Samun Safarar Ƙwayoyi daga Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun bayyana damuwarsu kan ƙaruwar fasa-ƙwaurin miyagun ƙwayoyi a tsakanin iyakokin ƙasarta da Najeriya da kuma Jamhuriyar Benin.

Read more

‘Yan Bindiga a Jihar Zamfara Sun Rage Kuɗin Fansar da Suka Ayyana da Fari

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

A karshe ‘yan bindigan da suka yi garkuwa da mutane 85 a ƙauyen Wanzamai da ke cikin ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara sun amince su karɓi Naira 20,000 kan duk mutum ɗaya.

Read more

Yobe: Gwamnatin Jihar Ta Ware Naira Miliyan 103 Domin Ciyarwa a Jihar

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

Gwamnatin Yobe ta ware Naira miliyan 103 domin ciyar da marasa galihu da kuma kula da malamai masu wa’azi a lokacin azumin watan Ramadan na bana a jihar.

Read more

Ƙasar Birtaniya Ta Ayyana Najeriya Cikin Ƙasashen Masu Rauni a Ɓangaren Lafiya

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

Kasar Burtaniya ta sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da bai kamata a rika ɗaukar ma’aikatan kiwon lafiya da walwalar jama’a aiki ba.

Read more

NDLEA Ta Cafke Ɗan Ƙasar Amurka Bisa Zargin Safarar Hodar Iblis

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa NDLEA sun cafke wani matashi mai shekaru 34 ɗan asalin Suriname dake ƙasar Amurka mai suna Dadda Lorenzo Harvy Alberto

Read more

Sarkin Musulmi Ya Miƙa Saƙon “Easter” Ga Shugaban CAN

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

A cikin wani saƙon taya murna na bukin Easter da Sarkin Musulmi ya aika wa shugaban Ƙungiyar Kiristocin Najeriya, Daniel Okoh,

Read more

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Alhaji Aminu Dantata

Muhammad Auwal SuleimanApril 10, 20230

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da rasuwar Hajiya Rabi Dantata, matar hamshakin dan kasuwa, mai taimakon jama’a a nan Jihar Kano, Alhaji Aminu Dantata.

Read more

Gombe: Jam’iyyar APC ta Dakatar da Sanata Amos Bulus Bisa Wani Zargi

Muhammad Auwal SuleimanApril 9, 20230

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da , sakataren yada labaran jam’iyyar APC na jihar MOSES KYARI, ya sanyawa hannu ranar Asabar a Gombe.

Read more

Ƙungiyar Miyatti Allah Ta Zargi Wasu ‘Yan sa-kai da Kashe Mata Mambobi 12

Muhammad Auwal SuleimanApril 9, 20230

Kungiyar Fulani Makiyaya Miyetta Allah, ta yi shelar cewar ‘Yan sa-kai a Jihar Sakkwato sun halaka mambobinta 12 sakamakon wani farmakin da suka kai

Read more

Zamfara: Wasu ‘Yan Bindiga Sun Buƙaci Naira Miliyan 100 a Matsayin Kuɗin Fansa

Muhammad Auwal SuleimanApril 9, 20230

an bindigar da suka sace mutum 100, ciki har da kananan yara guda 80 a Jihar Zamfara, sun bukaci a ba su Naira miliyan 100 kafin su sake su.

Read more

Posts navigation

1 … 241 … 261
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama