Labarai

Siyasa

APC ta nada Abdulaziz Yari a matsayin jagoran kamfen na Tinubu

Jam’iyyar APC ta nada tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, a matsayin Darakta-Janar na Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu-Shettima a zaben 2027 da ke tafe.  Da take sanar da kafa Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na 2027 a ranar Asabar, APC ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kasance shugaban kwamitin, Kashim Shettima a […]

Labarai

Tinubu ya taya ‘yar Gombe murnar lasha gasar musabaka ta duniya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Maryam Ibrahim Dan’Azumi, ‘yar asalin Jihar Gombe murnar lashe gasar musabakar Alqur’ani bangaren mata ta duniya ta King Abdulaziz International Qur’anic Competition da aka gudanar a kasar Saudiyya. Maryam ta zama ta farko a rukunin mata a gasar da aka gudanar a birnin Makkah, inda ta doke sauran […]

Kasashen Ketare

Yadda Ebola ke mayar da yara marayu a Kwango

Wani sabon rahoton da ƙungiyar kula da yara ta Save the Children ta fitar ya ce aƙalla yara 180 a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kwango ne suka rasa uwa da uba ko kuma ɗaukacin masu kula da su sanadiyyar ɓarkewar cutar Ebola tun daga watan Mayu. Hukumomi a lardin Ituri, inda nan ne cibiyar yaɗuwar cutar sun […]

Babban Labari

Muhammad Babandede ya gabatar da muhimman shawarwari kan karfafa tsaron yankin arewa maso yamma

Shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya (mai ritaya) Muhammad Babandede, OFR, ya halarci Taron Tsaro na Yankin Arewa maso Yamma na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF), wanda aka gudanar a Jihar Zamfara daga 19 zuwa 20 ga Agusta 2026, bisa gayyatar Babban Sufeton ’Yan Sanda na ƙasa (IGP). ‎ ‎An gayyace shi ne domin […]

Babban Labari

An gabatar da jirage marasa matuƙa na ARCO Worldwide Services Limited domin ƙarfafa aiyukan tsaro a Arewa maso Yammancin Nijeriya.

A yayin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da addabar yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, rundunar yan sandan Najeriya ta buɗe wani babban taron tsaro a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, domin duba ƙalubalen tsaro tare da tattauna hanyoyin da za a bi wajen shawo kansu. Taron mai taken “Appraising the Security Challenges in […]

Babban Labari

An karrama Muhammad Babandede, OFR, OCM, da wasu kungiyoyi kan aiyukan jin kai ga marasa galihu.

Ma’aikatar jin kai da rage talauci ta Nijeriya, tare da kungiyar aiwatar da jin kai ta kasa Nigeria Humanitrian Action, ta karrama tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Nijeriya, Muhammad Babandede, OFR, OCM, mai ritaya, tare da wasu kamfanoni, bisa irin gudummawar da suke bayarwa wajen tallafa wa al’umma ta hanyar aiyukan jin kai. […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai