Yadda Shagon Rahama Sa’idu Ya Kama Da Wuta
Da safiyar jiya Laraba ne dai aka ga jarumar tiktok Rahama Sa’idu na bayyana cewa an karya mata allon da ke gaban shagonta, kuma ta sha alwashin sai an biyata.
Da safiyar jiya Laraba ne dai aka ga jarumar tiktok Rahama Sa’idu na bayyana cewa an karya mata allon da ke gaban shagonta, kuma ta sha alwashin sai an biyata.
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi Kuma su daina sauke Kaya a kusa da wajen domin kaucewa kamuwa da cututtikan da iska kan Iya yadawa. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli da kula da sauyin yanayin na Jihar Kano Dr. Dahiru […]
An naɗa mace ta farko a matsayin mai magana da yawun rundunar sojin ƙasa ta Nijeriya. Appolonia Anaele mai muƙamin Laftanar Kanar ce za ta karɓi muƙamin daga hannun Manjo-Janar Onyema Nwachukwu. Bayanai sun ce muƙamin nata zai fara ne a ranar Talata 22, ga watan Afrilun da muke ciki. Shekaru sama da 50 ke […]
Najeriya ta rage wutar lantarkin da ta ke sayarwa Jamhuriyar Nijar da ke ƙarƙashin mulkin soja daga Megawatt 80 zuwa megawatt 46. Hakan na nun cewa an raguwar wutar lantarki da kashi 42 cikin ɗari ga ƙasar. Ministar makamashi ta Nijar, Haoua Amadou, ta ce matakin ya sa wutar lantarkin ƙasar ya ragu da tsakanin […]
Hukumar yaƙi da cin hanci EFCC ta sanar da fara gudanar da bincike kan yadda wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da suka tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX), hukumar yaƙi da cin hanci EFCC ta sanar da fara gudanar da bincike kan lamarin. Rahotanni sun ce […]
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama mutane 157 da ake zargi da aikata laifuka mabambanta da suka hada da laifukan fashi da makami, Fadan Daba da barayi da kuma wadanda aka kama da miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai sama da naira miliyan dari da hamsin daga ranar 17 ga watan maris zuwa 16 […]
RKK Da MUHASA TVR Sun Ƙulla Ƙawance Domin Shawo Kan Shaye-shaye Da Sauran Miyagun Laifuka A Jihar Kano
Kotun Majistare da ke Jos, babban birnin Jihar Filato, ta yanke wa wani matashi dan shekaru 22, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari bisa samunsa da laifin satar keke da wayar hannu.
Kotun kolin Nijeriya ta yanke hukunci kan dokar samun yancin bayanai ta shekarar 2011 ( FOIA) inda ta tabbatar da cewa dokar tana aiki ne a dukkan matakan gwamnatin tarayya, jahohi da kuma kananan hukumomi. Hukuncin kotun kolin ya kawo karshen kin biyayya ga dokar yancin samun bayanai daga wasu hukumomin jahohi da cibiyoyi ke […]
Daga: Zubaida Abubakar Ahmad Sama da ma’aikatan lafiya 20 na asibitin koyarwa na Aminu Kano wdanda sukayi mu’amullah da wata maras lafiya da aka gano da cutar zazzabin Lassa an gano basu dauki wannan cuta ba. Haka kuma sauran ma’aikatan lafiyar da aka gwada su biyo bayan mu’amullar su da maras lafiyar suma an gano […]