Labarai

Babban Labari

NOA ta buƙaci ICAN ta sanya gaskiya da kyawawan ɗabi’u a aikita na akanta

Shugaban hukumar wayar da kai ta ƙasa NOA, Mallam Lanre Issa-Onilu, ya buƙaci  ICAN da su mayar hankali wajen ɗabbaƙa kyawawan ɗabi’un kishin ƙasa a matsayin muhimmin ɓangare na aikinsu a faɗin Najeriya. Ya bayyana sana’ar akanta a matsayin ginshiƙi wajen inganta gaskiya, riƙon amana da kuma bayyana gaskiya a tsarin tattalin arziki. Sanarwar ta […]

Babban Labari Siyasa

Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Ya ce suna nema Jam’iyyar da za su shiga amma banda APC

Daga Muazu Hardawa, Bauchi Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Bauchi ta yunkura don bayyana matsaya game da tattaunawar siyasa da ta ke yi da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai Mulki a Nigeria, tana mai cewa an rufe babin tattaunawar gaba ɗaya bayan tashi baram baram. Cikin taron manema labarai da Shugaban jamiyyar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000